ha_tn/luk/17/20.md

1.0 KiB

Da Farisawa suka tambaye shi lokacin da mulkin Allah zai bayyana, Yesu ya amsa masu ya ce, "Mulkin Allah ba lura ake yi da shi ba. 21Ba kuwa za a ce, 'Gashi nan!' Ko kuwa, 'Ga shi can ba!' domin mulkin Allah yana tsaknaninku."

Wannan farkon. sabuwar abin da ya auko ne wasu juyin sun fara ta da "Wata rana" ko "sau ɗaya" AT: "Wata rana Farisawa suka tambaye Yesu, "Wane lokaci ne mulkin Allah zai bayyana?" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-newevent]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Mulkin Allah ba lura ake yi da shi ba.

Mutane na tunanin cewa za su iya ganin wata alama zuwan mulkin. ra'ayin alama za'a iya faɗan ta ba shakka. AT: "Mulkin Allah ba ya zuwa da alama da mutane za su lura da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mulkin Allah yana tsaknaninku

Ra'ayin isimi nan "masarauta" za'a iya furta da fi'ili " mulki." AT: "Allah ya yi mulki a tsakanin ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)