ha_tn/luk/17/17.md

1.3 KiB

Sai Yesu ya ce

Yesu ya amsa game da abin da mutumin ya yi, amma ya na magana da taron jama'a da suke gun sa. AT: "Yesu ya cewa taron" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ba goma ne aka tsarkake ba?

Yesu ya amfani da tambayan da bai damu da amsa ba na farko cikin uku domin ya nuna wa mutanen da ke kewaye da shi yadda ya ji mamaki da abin sa cizon yatsa da cewa mutun ɗaya ne cikin goma ya dawo ya ɗaukaka Allah. AT: "maza goma aka warkar" ko "Allah ya warkar da maza goma." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ina taran?

"Mai ya sa sauran taran ba su dawo ba?" AT: "sauran taran ma ya kama ta su dawo, suma." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Babu wani da ya dawo ya ɗaukaka Allah sai wannan bakon kadai?

AT: "Babu wani amma wannan bakon ya dawo ya ɗaukaka Allah!" ko "Allah ya warkar da maza goma, amma wannan bakon ne kawai ya dawo ya ɗaukaka Allah!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wannan bakon

Basamariyan bai da- kakan Yahudawa kuma basu bautawa Allah kamar yadda Yahudawa ke yi.

Bangaskiyarka ta warkar da kai

"Domin bangaskiyarka ka warke." Wannan ra'ayi "bangaskiya" za'a iya furta ta da jam'i "yarda." AT: "Domin ka yarda, ka warke kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)