ha_tn/luk/17/14.md

795 B

ku nuna kanku a wurin firistoci

Kutare suna so su nuna wa firistoci cewa sun warke da ga ciwon kukurta. AT: "ku nuna kanku wa firistoci domin su gwada ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sai suka tsarkaka

Idon mutane sun warke, ba su da tsabta kamar wadan da su ka je biki. Wannan za'a iya bayyana. AT: "sun warke da ga ciwon kuturtan su sai sun zama da tsabta" ko "an warkar da su ga da ciwon kuturta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da ya ga an warkar da shi

"ya gane da cewa ya warke" ko "ya gane cewa Yesu ya warkar da shi"

ya juya baya

"ya koma gun Yesu"

da murya mai ƙarfi ya daukaka Allah

"ya daukaka Allah da ƙarfi"

Ya faɗi a kafafun Yesu

ya durkusa ya sa fuskar sa kusa da kafafun Yesu"ya yi haka domin ya ɗaukaka Yesu