915 B
915 B
Ba zai yi wa bawan nan godiya ba ... umarce, ko zai yi haka?
Yesu ya yi amfani da tambayan domin ya nuna wa mutane yadda suke yi wa bayi. AT: "Ba zai yi wa bawan nan godiya ba ... umarce." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
da abubuwan da aka umarce
AT: "abubuwan da aka umarce shi ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ko zai yi?
"daidai" ko "wannan ba gaskiya bane?"
kai kuma
Yesu yana magana da al'majeren sa, yaren da suke da jam'i na "kai" su yi amfani da shi. (Dub rc://*/ta/man/translate/figs-you)i:
da cewa an umurce ka
AT: "da cewa Allah ya umurce ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Mu bayi ne marasa amfani
Wannan kwatance ne ya bayana da cewa basu yi abin kirki da za'a yabe su ba. AT: "Mu bayi ne na gama gari" ko Mu bayin ba mu cencenci yabon ka ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)