ha_tn/luk/17/05.md

1.1 KiB

mahimmin bayyani:

Wannan da gajeran fashi ne a koyasuwan Yesu sa'anda almajeran sa suke yi masa magana. sai Yesu ya cigaba da koyasuwa.

Kara mana bangaskiya

"Ɗan Allah kara ma bangaskiya" ko "Ɗan Allah kara mana bangaskiya akan bangaskiyan mu"

In kuna da bangaskiya kamar kwayar mastad, ku

kwayar mastad dan kankanin iri ne. Yesu ya nuna cewa basu da ko ɗan bangaskiya. AT: "Idon kuna da bangaskiya ko da karami ne kamar kwayar mastad,, ku" ko "Bangaskiyar ku bai yi babba kamar kwayar mustad ba - amma aidan ku, ne (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

itacen durumin

Idon ba' a gane irin wannan itacen ba, zai zama da taimako a fada wani iri dabam. AT: "itacen ɓaure" ko "itace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Ka tuge, ka kuma dasu a cikin teku

AT: "ka tuge kanka ka kuma dasa kanka a cikin teku" ko "ka cire gigiyan ka a ƙasa ka sa shi a cikin babban teku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zai yi maku biyayya

"itacen zai yi maka biyayya." wannan sakamakon na da sharaɗi. zai iya faru idan su na da bangaskiya ne kawai.