705 B
705 B
Idon dan'uwan ka ya yi zunubi
Wannan bayanin na da sharaɗi kuma na magana akan abin da mai yuwa zai iya faruwa a nan gaba.
dan'uwan ka
"dan'uwa" anan an yi amfani da hankalin wani wanda ku ke da yarda da. AT: "maibi
kwaɓe shi
"gaya masa sosai cewa abin da ya yi bai da kyau" ko "gyara shi"
Idan ya yi maka laifi sau bakwai
Wannan yana yin da ba a gani ba ne. ba zai taba faru ba, amma ko da ya faru, Yesu ya gaya wa mutane su yafe. ( Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)
sau bakwai a rana ɗaya, sau bakwai
Wannan lamba bakwai a litafi mai tsarki sananniyar alama ce na cikawa. AT: "sau dayawa a rana, da kowanne lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)