ha_tn/luk/16/29.md

1.6 KiB

Suna da Musa da annabawa

Ya nuna cewa Ibrahim yaki ya aiki Liazaru zuwa ga yan'uwan mai kuɗin. Wanna za'a iya bayana . AT: "A'a bazan yi haka ba, domin yan'uwan ka suna da abin da Musa da annabawa suka rubuta da dadewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Musa da annabawa

Wannan na nufin rubutun su. AT: "abin da Musa da annbawa suka rubuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sai su ji su

"yan'uwam ka su saurara ga Musa da annabawa"

idan wani daga cikin matattu ya je wurinsu

Wannan ya bayana yanayin da bai faru ba, amma mai kuɗin yana so ya faru. AT: "idan mutum da ya mutu ya ji wurin su" ko "idan wani wanda ya mutu ya ji ya gargaɗe su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

daga matattu

daga cikin duk wadan da su mutu. wannan furcin ya yi kwatancin duk wanda suka mutu cikin karkashin ƙasa.

Idan basu ji Musa da annabawa ba

A nan "Musa da annabawa" suna nufin abin da suka rubuta. AT: "Idan basu saurari abin da Musa da annabawa suka rubuta ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ko da wani ya tashi daga matattu ma, ba za su rinjayu ba

Ibrahim ya bayana abin da zai faru idan yana yin da ba 'a gani ba ya faru. za'a iya bayana a wata siffa. AT: "haka kuma ba wanda ya mutu da zai iya dawo ya basutabbaci" ko "ba za su yarda ba ko da matttace ya gaya masu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-hypo]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

tashi daga matattu

Wannan kalman "daga matattu" yayi maganar duk wanda suka mutu daga karkashin ƙasa. su tashi daga cikin su wato su zama a raye kuma.