ha_tn/luk/16/27.md

594 B

ka aike shi zuwa gidan mahaifina Sai mai arziki ya ce, 'To ina rokonka, Baba Ibrahim, ka aike shi zuwa gidan mahaifina domin ina da 'yan'uwa maza biyar, ya je ya yi masu gargadi kada su ma su zo wurin azaban nan.'

"ka cewa Liazaru ya je gidan mahaifina" ko "don Allah ka aike shi gidan mahaifina"

gidan mahaifina

Wannan na nufin mutanen gidan. AT: "iyali na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin a yi masu gargadi

"domin Liazaru ya yi masu gargadi"

wannan wurin azaban nan

"wannan wurin da muke shan azaba" ko "wannan wurin da make shan azaba mai ban tsoro"