ha_tn/luk/16/25.md

1.0 KiB

Yaro

mai arzikin daya daga cikin zuriyan Ibrahim ne.

abubuwa masu kyau

"abubuwa masa kyau" ko "abubuwa masu dadi"

amma Li'azaru kuma sai wahala

a wata irin hanya karban abubuwan mugunta" ko "a wata hanya karban abubuwan da suka sa shi shan wahala"

a wara irin hanya

wannan ya ba da tabbacen cewa dukkan su sun karbe abu sa'an da suke masu rai a duniya. bawai an ce abin da suka karba daidai bane. AT:" sa'an da ya ke da rai ya karba"

Amma yanzu dadi ake bashi a nan

"daidai yake anan" ko murna yake anan"

shan azaba

"wahala"

Banda haka ma

"kari akan wannan dalili"

akwai babban kwazazzabo da aka sa a wurin

Wannan za'a iya bayana a wata siffa. AT: "Allah ya sa katon kwazazzabo tsakanin mu da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

babban kwazazzabo

mai gangare da zurfi kwarai dakwari mai faɗi" ko "babbab rabuwa" ko " katon kwazazzabo"

wadanda suke son ketarewa zuwa wurinku ... kada su iya

"mutanen dasu ke so su ketare bayan kwazazzabo ... kada su iya" ko "idan wani yana so ya ketare ... kada ya iya"