ha_tn/luk/16/24.md

564 B

Sai ya yi kira ya ce

"mai kuɗin ya yi kira ya ce" ko "ya yi iho wa Ibrahim"

Baba Ibrahim

Ibrahin kakan kakanin Yahudawane har da mai kuɗin.

ka ji tausayi na

dan Allah ka ji tausayi na" ko "dan Allah ka ji tausayi na"

ka aiki Liazaru

"ka aiki liazaru" ko ka gaya wa Liazaru ya zo guna"

dan yatsansa a ruwa ya sanyaya harshena

wannan don ya nuna kankani abin da ya ke roko. AT: "yana son dan yatsansa"

don azaba nake sha a cikin wannan wuta

Ina wahala mai ban tsoro a cinkin wannan wuta" ko "ina shan wahala mai ban tsoro cikin wannan wuta"