ha_tn/luk/16/22.md

970 B

Ana nan sai

Wannna sashin anyi amfani da ita domin a sa alam a abin da ya auko a labarin. idan yaren ku suna da hanyan yin haka,zaku iya amfani da ita. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

malaiku kuma suka dauke shi

Wannan za'a iya bayana a wata siffa. AT: "malaiku kuma suka dauke shi daga nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka kai shi wurin Ibrahim

Wannan ya nuna cewa Ibrahim da Liazaru suna zaune kusa da juna abikin Grika, a rubutun greek na biki. farincikin sama an bayana shi a litafi mai tsarki da ra'ayin biki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

aka kuma binne shi

Wannan za'a iya bayana a wata siffa. AT: mutane suka binne shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yana cikin hades yana shan azaba

"ya tafi hades, inda yake shan wahala mai ban tsoro"

ya daga idanun sa

Wannan kari na nufin " ya kali sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)