ha_tn/luk/16/19.md

1.6 KiB

wani mutum mai arziki

Wannan sashin ya gabatar da wani mutum a labarin Yesu. bai nuna da kyau ko mutum ne na gaskiye komutum ne kawai a labarin da Yesu yake fada domin ya umuta tsini. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

wanda ya sa tufaf shunayya na lilin mai kyau

"wanda ya sa tufafi mai kyau na lilin da rinan shunayya " ko "wanda ya sa tufafi mai tsada."ranin shunayya da tufafin lilin mai tsada sosai.

yana shagalin sa kowace rana

"yana jin dadin cin abinci mai tsada kowace rana" ko "yana kashe kuɗi da yawa ya tsaya abin da yake so"

wani mai roko Liazaru ya na zaune a kafar sa

Wannan za'a iya bayana a wata siffa. AT: "mutane sun ajiye wani mai roko mai suna liazaru a kofar sa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

wani mai roko mai suna Liazaru

Wannan sashin ya gabatar da wani mutum a labarin Yesu. bai nuna da kyau ko wannan mutum gaskiya ne ko mutum ne kawaia labarin da Yesu yake fada domin ya umurta tsini. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

a kofar sa

"a kofar gidan mai kuɗin" ko "a hanyan shiga gidan mai dukiyan"

jikinsa miki ne

"da miki a duk jikin sa"

yana marmarin ya ci abin da ya fadi

"yana marmari da zai ci barbashi abin da ya fadi"

har ma karnuka sukan zo suna

Wannan kalman "sumul" anan an nuna cewa abin da ya bi ya mafi muni fite da abin da aka rigaya an fada akan Liazaru. AT: "karin bayani akan wannan karnuka ma sun zo" ko "mafi muni, karnuka ma sun zo"

karnuka

Yahudawa suna daukan karnuka kamar dabbobi ne mara tsarki. Liazaru yana ciwo sosai kuma mara ƙarfi ne ya hana karnuka lasan jikin ciwon sa