ha_tn/luk/16/14.md

1.2 KiB

Labari Nakowa:

Wannan briki ne a koya suwan Yesu, kamar yadda aya 14 ya gaya mana labarin daga kasa yadda Farisawan suka yi wa yesu ba'a. aya 15,Yesu ya ciga ba da koyasuwa da amsa wa Farisawan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

yanzu

Wannan kalman ya sa alama matsi a labarin daga kasa.

wanda su masoyin kuɗi ne

"wanda suke son samun kuɗi" ko "wanɗan da handaman kuɗi sosai"

sun yi masa ba'a

"Farisawan sun yi wa Yesu ba'a"

Ya ce masu

"sai Yesu ya ce wa Farisawan"

Ku ne masu baratar da kanku a gaban mutane 14Da Farisawa da ke da kaunar kudi suka ji dukan wadannan abubuwa, suka yi masa ba'a. 15Sai ya ce masu, "Ku ne masu baratar da kanku a gaban mutane, amma Allah ya san zuciyarku. Abin da mutane suke girmamawa kwarai abin kyama ne a gun Allah.

"Kun ya kokari kuyi kyau a gaban mutanen"

Allah ya san zuciyar ku

A nan "zuciya" na nufin begen mutane. AT: Allah ya gane begen ka na gaskiye" ko "Allah ya san muradinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Abin da mutane suke girmamawa kwarai abin kyama ne a gun Allah

wannan za'a iya bayana a wata siffa. AT: "Abubuwan da mutane suke dauka cewa suna da amfani sosai Allah ya ki su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)