ha_tn/luk/16/05.md

1.4 KiB

maigidansa ke bi bashi Sai wakilin ya kira kowanne daya da maigidansa ke bi bashi, yace wa na farkon, 'Nawa maigida na yake bin ka?' 6Ya ce, 'Garwan mai dari.' Sai ya ce masa, 'Ga takardarka, maza ka zauna, ka rubuta hamsin.' 7Ya kuma ce wa wani, 'Nawa ake binka?' Ya ce, 'Buhu dari na alkama.' Ya ce masa, 'Ga tarkardarka, ka rubuta tamanin.'

"mutane wanda suke da bassshin maigidan sa" ko "mutane wanda suke da abubuwan maigidan sa." a wannan labarin wanda yake bin su bashi sun rike masa mai zaitun da alkama.

Ya ce ... Ya ce masa

"Wanda ake bin sa bashi ya ce ... manajan ya cewa wanda ake bin sa bashi"

Boho mai zaitun dari

wannan kiman 3,000 lita na mai zaitun. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bvolume)

dari ... hamsin ... tasa'in

"100 ... 50 ...80" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

karba takardan ka

"Bill" karamin takarda ne wanda yake fadan nawa ake bin ka.

manajan ya gaya wa wani ... ya ce ... ya ce masu

"manajan ya ce wa wani wanda ake bin sa ... wanda ake bin sa ta ce ...manajan ya gaya ma wani ya ce"

Buhu dari na alkama

zaka iya juya wannan a mudun zamani. AT: "lita ashirin na alkama" ko kwando dubu na alkama" (dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bvolume)

rubuta tasa'in

"rubuta buhu takwas na alkama."zaka iya juya zuwa ga mudun zamani. AT: "rubuta lita dubu gama sha shida" ko "kwando dari takwas"