ha_tn/luk/16/03.md

796 B

me zan yi ... aiki?

manaja yayi wannan tambayan wa kansa, kamar hanya ne na tunawa da abin da zai yi. AT: "ya kamata inyi tunanin abin da zan yi ... aiki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

maigidana

Wannan na nufin mai kuɗi. manajan ba yaron gida ba ne. AT: "wanda ya bani aiki"

Bani da karfi da zan yi tono

"Bani da karfi sosai da zan yi tonon ƙasa" ko Ba zan iya yin tono ba"

idan aka cire ni a aikin wakilci na

Wannan za'a iya bayana a wata siffa. AT: "idan na rasa aikin wakilci na" ko "idan mai gidana ya kabe aikin wakilci na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mutane su karbe ni a gidajensu

Wannan ya nuna cewa mutane zasu bashi aiki, ko ko wasu abubuwan da zai nema don zama. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)