ha_tn/luk/13/34.md

1.7 KiB

Urshelima, Urshelima

Yesu yayi magana kamar mutanen Urshelima suna jinsa. Yesu ya faɗa haka say biyu domin ya nuna masu yadda yake baƙin ciki da su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

wa ya kashe annabawan ya kuma jefi wanda aka aika maku

Idan zai zama da mamaki ka yi magana da ƙasar, zaka iya faɗan she dasaukin ganewa cewa Yesu yana magana ne da mutanen ƙasar: "ku mutanen da kuka kashe annabawan kuma kun jefi wanda aka aika maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wanda aka aika maku

Wannan za'a iya bayyana ta a wata siffa. AT: "wadanda Allah ya aika maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sau nawa ne ina so

"Na so in." Wannan magana ne ba tanbaya bane.

in tattara 'ya'yaki

anyi kwatancin mutane kamar 'ya'yan Urshelima." AT: "in tattara mutanen ki" ko "in tattara mutanen Urshelima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kamar yadda kaza take tattara 'ya'yanta a cikin fukafukanta

Wannan ya nuna kwatanci yadda kaza ta ke tattara 'ya'yan ta daga lahani ta wurin rufe su da fukafukanta (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

an yashe gidanki

Wannan annabine yake yin anbci akan wata abun da ya kusan faru. ya nuna cewa Allah ya daina lura da mutanen Urshelima, da haka miyagu zasu iya faɗawa su kore so. Ma'ana mai yuwa1) Allah zai yashe su. AT: "Allah zai yashe ka" ko 2) ƙasan su zai zama ba komai. AT: "za'a yashe gidan ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

baza kugan ni ba sai kun fada

"baza ku gan ni ba sai lokacin yazo da za ku ce" ko "lokacin daza kugan ni za ku ce"

sunan Ubangiji

A nan "suna" yana nufin karfi da ikon Ubangiji. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)