ha_tn/luk/13/31.md

830 B

anjima kaɗan

"anjima bayan Yesu ya gama magana"

tafi ka barnan domin Heridus ya na so ya kasheka

juya wannan kamar gargaɗi ne wa Yesu. suna bashi shawara ya tafi wani waje ya zama mara haɗari.

Heridus yana so ya kashe ka

Heridus zai sa mutane su kashe Yesu. AT: "Heridus zai aika mutanen sa su kashe ka"

wancen yanyawa

Yesu yana kiran Heridus yanyawa. yanyawa wata karamin karan daji ne. Ma'ana mai yuwa 1) Heridus ba kurari bane gaba daya 2) Heridusmai sa ruɗewa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

A kowane hali

"ba kome" ko "duk yadda" ko "duk abinda ya faru"

bai dace a kashe annabi nesa da Urushalima ba

Shugaban Yahudawa ya nemiya bautawa Allah. amma duk da haka kakan kakanninsu sun kashe annabawan Allah da yawa a Urshelima, kuma Yesu ya san za'a kashe a wurin shima. AT: "