ha_tn/luk/13/28.md

1.0 KiB

kuka da cizon hakora

Wannan aikin yana sananniyar aikatawa, nuna babban ɓakin ciki da baƙin ciki. AT: "kuka da cizon hakora domin babban baƙin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

da kun gan

Yesu ya cigaba da magana da taron kamar ba za su shiga mulkin sama ba.

amma an jefa ka a waje

"amma kai da kanka ka jefa waje." Wannan za'a iya bayyana ta a wata siffa. AT: "amma Allah zai sa ka da karfi a waje" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

daga gabas, yamma, kudu, da arewa

Wannan na nufin "daga kowane wuri." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

ka zauna a teburin na mulkin Allah

zai za na ko ina a yi magana akan murnan mulkin Allah kamar buki. AT: "zasu yi buki a mulkin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai zama farko ... zai zama karshe

zama farko na nufin muhimmanci ko grimama. AT: "zama mai muhimmanci ... zama mai muhimmanci na karshe" ko "Allah zai grimama ... Allah zai kunyatar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)