ha_tn/luk/13/25.md

533 B

Idan mai shi

"bayan da mai shi"

mai gidan

Wannan na nufin mai gidan dake da matsatsiyar kofa a ayan wanda su regaya. wannan misali Allah ne a masayin mahukuncin mulkin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zaka tsaya a waje

Yesu ya yi wa taron magana. siffar "kai" jam'i ne. yana yi masu magana kamar baza su shiga mulkin ta matsatsiyar kofan ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

aawo kofan

"buga kofan." wannan ƙoƙene na samun hankalin mai shi.

tafi daga wurina

"tafi daga wurina"