ha_tn/luk/13/20.md

765 B

Dame zan kwatanta mulkin sama?

Yesu yayi amfani da wata tambayan domin ya gabatar da abin da yake soya koyar. AT: "zan gaya maku wata abu wanda zan kwatanta da mulkin Allah." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Kamar yisti ne

Yesu ya kwatan ta mulkin sama kamar yisti data ke cikin kullun burodi. AT: "Mulikn Allah kamar yisti ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kamar yisti

Karami yisti ne ake bukata ya ta da kullun . Wannan za'a iya fadan ta da saukin ganawa kamar tadda take a UDB. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mudun gari uku

Wannan garin na da yawa, tunda kowane mudu yana kamar lita 13.zaka iya amfani da ajilida al'adan ku suke amfani da ita su auna gari. AT: "wannan garin na da yawa"