ha_tn/luk/13/18.md

1.3 KiB

Yaya mulkin sama ya ke ... dame zan kwatanta ta?

Yesu ya yi amfani da tambaya biyu domin ya gabatar da abin da ya ke so ya koyar. AT: "Zan gaya maku yadda mulkin Allah yake ... da me zan kwatanta da shi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

dame zan kwatanta ta?

Asalin wannan tambayan daya ne da wanda ya rigaya. wasu yaren zasu yi amfani da dukan tambayan biyu wasu kuma zasu yi da daya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Kamar kwayar mastad ce

Yesu ya kwatanta mulkin kamar kwayar mastad. AT: "Mulkin Allah kamar kwayar mastad ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kwayar mastad

kwayar mastad karamin iri ne wanda yake grima ya zama babban tushi. Idan wannan irin ba'a santa ba, wannan shashin za'a iya juya ta da sunan wata iri mai kamar ta ko karamin iri." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

jefa cikin lambu

"shuka ta cikin lambu."mutane suna shuka wata iri ta gun jefa su domin su warwasu a cikin lambun. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

babban itace

Wannan kalmar "babba" magana ne da ta nuna bambancin itacen da karamin iri. AT: "karamin babban itace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

tsuntsayen sama

"tsuntsayan sararin sama." AT: "tsuntsayen da suke tashi sama" ko " tsuntsayen"