ha_tn/luk/13/15.md

1.9 KiB

Ubangiji ya amsa masa ya ce

"Ubangiji ya amsa wa mahukuncin ikilisiyan"

Munafukai

Yesu ya yi magana nan da nan da mahukuncin ikilisiyar, amma ajm'i ya hada da sauran mahukuntan adini kuma, Wannan za'a iya bayyana. AT: "kai da sauran mahukuntan adinin manafukai ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ashe kowannenku ba ya kwance Jakinsa ko Sa daga turkensa ya kai shi banruwa ran Asabaci?

Yesu ya yi amfani da tanbaya domin ya sa su su yi tunani akan abin da sun riga sun sani. AT: "kowannenku ba ya kwance Jakinsa ko Sa daga turkensa ya kai shi banruwa ran Asabaci." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

san noma ... jaki

Wadan nan dabbobi ne wanda mutane suke lura da su ta wurin basu ruwa.

a ranan Asabaci

" a rana Asabaci" wasu yare za su ce " Asabaci" domin ba mu san wace rana ce Asabaci ba.

'yan ibrahim

Wannan kari ne wanda take nufin, "zuriyar Ibarhim" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wanda shiaɗan ya daure

Yesu ya kwatanta ya da mutane suke daura dabbobi da yadda shaiɗan ya ƙuntata matan da wannan cuta. AT: "wandab shaiɗan ya ajiye naƙasasshe da ciwon ta" ko "wanda shaiɗan ya daure da wannan cuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dogon shekara goma sha takwas

"dogon shekar. 18." Wannan kalmar "dogo" anan na nuna nauyin shekara goma sha takwas doguwan lokaci ne wa matan ta sha wahala. wasu yaren zasu iya samun yadda za su yi nauyin akan wannan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

wato ba za a iya kwance ta ... ranar?

Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya gaya wa mahukuntan ikilisiya cewa basu yi daidai ba. Yesu ya yi magana akan cutan matan kamar igiya ne ya daure ta. Wanna za'a iya juya ta kamar bayani mai ƙoƙari. AT: "ya na da kyau a kunce ta daga wannan daurin ciwon ... rana." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])