746 B
746 B
Mata, an warkar da ke daga rashin ƙarfi
"Mata, an warkar da ke daga cutan ki." Wannan za'a iya bayyana shi a siffar fi'ili: AT: "Mata, na warkar da ke daga rashin ƙarfi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya sa hanun sa a kan ta
" Ya taɓa ta"
ta sami ƙarfi
Wannan za'a iya bayyana ta a wata siffa. AT: "sai ta mike" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
da haushi
"da haushi sosai"
amsa an ce
"ce" ko amsa"
ki warke
Wanna za'a iya bayyana ta a wata siffa. AT: "Bari wani ya warkar da ki cikin wannan kwanaki shida" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a rana Asabaci
"a rana Asabaci." Wasu yaren za su ce "Asabaci" domin ba mu san wata rana ce Asabaci ba.