556 B
556 B
Yanzu
mai wallafa ya yi amfani da wannan kalman domin ya nuna farkon abin da ya auko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
ranan Asabaci
" a rana Asabaci" wasu yare za su ce " Asabaci" domin ba mu san wace rana ce Asabaci ba.
Ga, wata mace a wurin
Wannan kalma "ga" anan ya nuna mana wani sabon mutu a labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)
shekara goma sha takwas
"shekara 18" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
ruhun rashin ƙarfi
"mugun ruhu da ya sa ta mara ƙarfi"