ha_tn/luk/13/06.md

578 B

Labari na gabadaya:

Yesu ya fara gaya wa taron misali domin ya bayyana maganar sa na karshe, " Amma in ba ku tuba ba, sukan ku za ku hallaka." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)

Wani mutum yana da baure wanda ya shuka a garkar inabinsa

Mai garkar inabin yana da wani mutum wanda ya shuka bishiya a garkar inabin.

Yaya za ka bar shi ya ɓata ƙasa abanza?

Mutumin ya amfani da tanbaya ya yi nauyin da cewa itacen banzane sai ya cewa gadina ya tsare shi. AT: "Kada ka bar shi ya ɓata ƙasa abanza." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)