ha_tn/luk/13/04.md

1.4 KiB

ko waɗancen

Koyasuwan Yesu na biyu akan mutane da suka sha wahala. AT: "koka duba waɗancan" ko "yi tunani akan waɗancan"

mutane gama sha takwas

"mutane 18" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Siluwam

Wannan sunan wuri na a c. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kuna tunanin cewa su suka fi yin zunubi ... Urushalima? A'a, na ce

"shin wannan ya hakikanta maku cewa su suka fi yin zunubi ... Urushalima? A'a, na ce." Yesu ya yi tambaya domin ya tsokani ganawan mutanen. AT: "kuna tunanin cewa sun fi yin zunubi ... Urushalima, amma na ce ba su bane" ko "Na ce kada kuyi tunanin cewa sufi yin zunubi ... Urushalima (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

su suka fi yin zunubi

Taron sun dauka ce wa sun mutu a cikin wannan yanayi mai ban tsoro domin ƙwarai sun fi yin zunubi. Wannan zai iya zama a bayane. AT: "sun mutu domin su suka fi yin zunubi mzfi muni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wasu mutane

"wasu mutane." Wannan kalman anan ajili ne na gaba daya na mutum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

A'a, Na ce

A nan "Na ce a'a" nauyin "A'a." zai zama da taimako a fadi tsini Yesu ba shakka. AT: " Na tabbata cewa basu mutu ba domin su fi yin zunubi" ko "b daidai bane ka yi tunanin cewa wahalar su ya nuna su fi yin zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)