ha_tn/luk/11/53.md

430 B

Sa'anda Yesu ya bar wurin

"Sa'an da Yesu ya bar gidan Farisawa"

suka yi jayayya da shi ... suna kokari su kafa masa tarko

marubata da Farisawa basu yi jayayya doimn su kare ra'ayinsu ba, amma domin su yiwa Yesu tarko cewa ya karya dokan Allah.

suna kokari su kafa masa tarko a maganar sa

wannan na nufin suna so su fadi wani abu wanda ba daidai ba su yi masa shari. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)