ha_tn/luk/11/49.md

1.6 KiB

domin wannan da lilin

wannan yana nufin maganar da aka yi a baya da cewa malamin atauran suna damin mutane da dokoki.

Hikimar Allah

"hikima" an yiwa kamar zai iya yi wa Allah magana. AT: "Allah cikin hikimar sa ya ce" ko " Allah cikin hikima yace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Zan aika masu annabawa da manzanai

"Zan aika annabawa da manzannai wa mutane na. "Allah ya bayyana kafin da cewa zai aika annabawa da manzanai wa kakan kakar Yahudawa maso sauraron wanda Yesu yake yi masu magana.

zasu tsananta su kashe wasun ku

"mutane na za su tsananta su kuma kashe wasu annabawa da manzanai."Allah ya bayyana kafin da cewa kakan kakar Yahudawa maso sauraron wanda Yesu yake yi masu magana za su tsananta su kuma kashe wasu annabawa da manzanai.

Wannan tsaran, kuwa, za a rike su alhakin jinin annabawan da suka zubar

Mutanen da Yesu yake yi masu magana za'a rike su alhakin ƙashe annabawan da suka yi da kakan kakanin nasu. AT: "saba da haka Allah zai rike tsaran alhakin dukan mutuwar annabawab da mutane suka ƙashe" (Dubi [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] : da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

jinin annabawan da aka zubar

"jinin" ... zubar" na nufin jinin da ya zuba da aka ƙashe su. AT: "kisan kai da aka yi wa annabawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zakariya

Wannan yana yuwa fada na a tsohon alkawari wada ya kwaɓi mutanen isra'ilawa akan bautar gumaka. wannan ba uban yahaya mai baftisma bane

wanda aka kashe

Wannan za'a iya bayyana ta a wata siffa. AT: "wanda mutane suka kashe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)