ha_tn/luk/11/47.md

277 B

Ku shaidu ne kuma kun yarda

Yesu ya kwaɓi Farisawan da malaman shari'an. sun sani game da kisan annabawan, amma basu hukunta su kakan kakanninsu domin kashe su. AT: "Toh amma sun yi ƙarar su, kun tabbata ku kuma yarda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)