ha_tn/luk/11/43.md

794 B

kujeran gaba

" kujera mafi kyau"

gaisuwar bangirma

"kuna so mutane su gaishe ku da daraja"

kuna kama da kabarbarun da mutane basu yi masu shaida

Farisawan suna kama da kabarbarun da ba alama domin kuna da kyau kamar masu biki, amma kuna sa mutane kewaye da ku su zama mara tsabta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kabarbarun da ba alama

Wannan kabarbarun ramuka ne a ƙasa ida ake binne mattce. ba su da farin dutsen da mutane suki sawa akan kabarbarun domin souran su gan su.

da rashin sani

Idan yahudawan suna tafi ya akan kabarin, za su zama marasa tsabta. wannan kabarbarun marasa alama neke sasu su yi haka.wannan za'a iya fadan ta da kyau. AT: "da rashin sani kuma yana sasu su zama marasa tsabta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)