ha_tn/luk/11/42.md

996 B

zakka ku na'ana'a da yin nadama da kowanne irin ganye na lambu

"kuna bawa Allah daya daga cikin goma na'ana'a da yin nadama da wasu ganye daga cikin lambun ku. "Yesu ya na bada misali ya da Farisawan suke ba da zakkan abin da suka samu.

na'ana'a da yin nadama

wannan ganyayene. mutane suna saganyayen kadan ne a cikin abincin su domin ya ba shi dandano. idan mutanen basu san na;ana'a da yin nadama ba,sai ku yi amfani da sunan ganye da suka sani ko gabadayan furci kamar "ganye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

kowace irin ganyen lambu

ma'ana mai yuwa 1) " kowace irin kayan lambu" 2) " kowace irin ganyen lambu" ko 3) "kowace irin shukin lambu."

kaunar Allah

"son Allah" ko "kauna ga Allah." Allah shine kauna.

ba bu kasawa ka yi kowace irin abu kuma

"babu kasawa" yi nauyin da cewa wannan yaka mata a dinga yi.wannan za'a iya bayanata kamar mai yaƙani. AT: "ka kuma yi duk sauran abubuwa masu kyau"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)