ha_tn/luk/11/39.md

1.1 KiB

bayan kwapina da tasa

wankin bayan ganga sashi ne na al'adun al'adar yin Farisawa ne (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

amma cikin ku na cike ne da mugunta da handama

wannan sashin misali ne bambanci ne na dubawa a hankali yadda suke wanke bayan kwanuka da yarda suke watsar da yanayin su na ciki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku marasa hankalin mutane

wannan furcin zai iya zama maza ko mata, ko da shike Farisawa da Yesu yake magana da su maza ne.

wanda ya yi wajen, ba shine ya yi cikin ba?

Yesu ya yi amfani da tambayan domin ya kwaɓi Farisawan da rashin ganawar su cewa abin da ke zuciyar su al'amrin Allah. wannan za'a iya juya shi kamar bayyani. AT: "wanda yayi cikin shine ya yi wajen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ku ba wa talakoki abin da ke ciki

wannan na nufin abin da za su dinga yi da kwapina su da tasaar su. AT: "Ku ba wa talakoki abin da ke ciki" ko "ko zama masu bayarwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

duk abubuwa zai za da tsabta maku

"za ku zama da tsabta gaba daya" ko "za ku zama da tsabta ciki da waje"