ha_tn/luk/11/37.md

753 B

Da ya gama yin maganar

Marubucin yayi amfani da wannan kalman domin ya sa alama a sabuwar abin da ya auko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

a gidan sa

wannan na nufin gidan Farisawa.

zauna

Wannan al'adane na cin abincin shakatawa kamar dina wa mutane su ci suna kwance da daɗi kewaye da tebur. za ka iya juya shi da kalma da yaren ka suke amfani da shi yadda mutane ke yi idan suna cin abin ci. AT: "zauna a tebur" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanke

Farisawan suna da doka wanda sai mutane sun wanke hannayen su kamin su zama da tsabta kamar masu biki a ga ban Allah.AT: "wanke hannayen ka" ko "wanke hannayen ka kamin ka za ma sa tsabta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)