ha_tn/luk/11/31.md

694 B

Sarauniyar Kudu

wannan na nufin Sarauniyar Sheba. Sheba wata mulki na kudun cin israi'la.

za ta tsaya ta yi shari'a da mutanen wannan zamani

"zai tashi tsaye ta yi shari'a wa mutanen wannan zamani"

ta zo daga karshen duniya

Wannan karin magana na nufin cewa ta zo daga wuri mai nisa. AT: ta zo da wuri mai nisa sosai" ko "ta zo daga wuri mai nisa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ga wani wanda ya fi Sulaimanu a nan

Yesu yana magana akak sa. AT: Ni, wanda na fi Sulemanu, ina nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wani da ya fi Sulaimanu

Yesu yana magana akak sa. AT: Ni, na fi Sulemanu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)