ha_tn/luk/11/29.md

1.1 KiB

Da taron suna karuwa

"Da mutane suna karuwa a taron" ko "Da taron suna kara grima"

Wannan zamanin mugawar zamani ne. tana neman...wata

A nan "zamani" ana nufin mutanen da ke cikin ta. AT: "Mutanen dake zama a wancen lokacin mugayen mutane ne. suna nema... ma su" ko Mutanen da ke zama a wannan lokacin mugayen mutane ne. kuna nema... ma ku"

Ta na neman alama

Wannan labarin akan wace irin alama take nema za'a iya bayyana ta. AT: "suna so in yi wata aikin al'ajibi da zai zama shaida cewa na zo daga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba alaman da za'a bata

Wannan za'a iya bayyana ta a wata siffa. AT: " Allah ba zai ba ta wa alama ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

alaman Yunana

"meya faru da Yunana" ko "aikin al'ajibin da Allah ya yi wa Yunana"

kamar yadda Yunana ya zama alama ... haka kuma ... wannan zamani

wannan na nufin cewa Yesu zai zama alaman daga Allah wa Yahudawan wancan ranan daidai yadda Yunana ya zama alama daga Allah wa mutanen Nineba

Ɗan mutum

Yesu yana magana akan sa.

wannan zamanin

"wannan mutanen da suke zama ayau"