ha_tn/luk/11/27.md

846 B

Ya faru da cewa

Wannan sashin maganar anyi amfani da ita a nan damin a nuna abu mai muhimmanci a labarin da ya auko. idan yarenku suna da wata hanyan yin haka,zaku iya amfani da shi anan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

ta tada muryarta a cikin taron

Wannan karin maganar na nufin " yi magana da karfi feye da amon taron" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Albarka taatbbata ga wanda ta haife ka da wanda ka sha mamanta

Wannan sashin jikin matan an nufim mace gaba daya. AT: "Yana da kyau ga macen da ta haife ka ta kuma shayar da kai a maman ta" ko "Yaya murnan macen da ta haife ka ta kuma shayar da kai a mamanta zai zama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

"I amma, masu albarka nesu"

"Zai iya zama mafe kyau ga wadansu"

ji maganar Allah

"ji sakon da Allah ya fada"