ha_tn/luk/11/24.md

1.1 KiB

wurare marasa ruwa

Wannan na nufin "wurin da ba'a feya zuwa" wurin da ruhun mugaye ke yawo.

Idan bai samu ba

"Idan ruhun bai sami hutawa a wurin ba"

gida na wanda na fito

wannan na nufin mutum wanda da yake raye. AT: "mutum wanda ni na ke a raye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya tarar an share gidan, an kuma gyara shi tsaf

Wannan misalin ya yi magana akan mutum kamar shi gida ne wanda aka share tsaf an kuma sa komai a inda ya kamata. na nufin cewa gidan ba komai. wannan za'a iya bayana ta a wata siffa da labarin a bayyane. AT: "neman mutum kamar gidan da wanda mutum ya share ya kuma shriya ya sa komai a ida ya kamata, amma ya bari ba komai" ko "neman mutumin kamar gidan da aka share an gyara amma ba komai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

muni fiye da farko

Wannan kalman" farko" na nufin yanayi mutum lokacin da ya na da ruhu mara kyau kamin ya barshi. AT: "muni fiye da yanayin ɗanekamin ruhun ya barshi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)