ha_tn/luk/11/21.md

1.1 KiB

Idan mutum mai karfi ... a gun mutum

wannan na magana akan Yesu yadda ya yaki sheɗan da dukkan aljanu sa kamar Yesu mutum mai karfi ne wanda ya kwashe abin mutum mai karfi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dauke kayan faɗan daga wurin mutumin

"cire kayan faɗan mutumin da kariyansa"

kayan sa sun tsira

"ba wanda zai sata abun"

mutumin kuma ya kwashe kayansa

"saci kayan sa" ko dauki ko mai da yake so"

Wanda ba nawa bane gaba yake dani, wanda kuma baya taya ni tarawa watsarwa yake yi

wannan na nufin kowane mutum ko kugiyan mutane. "Wanda ba nawa bane gaba yake dani, wanda kuma baya taya ni tarawa watsarwa yake yi" ko "wandanda basu tare dani gaba suke dani wadan da kuwa basu taya ni tarawa watsarwa suke yi"

wanda ba ya tare dani

"wanda baya tallaba mini" ko "wanda ba ya aiki da ni"

na gaba dani

"aikin gaba dani"

wanda baya tarawa dani ya watsarwa

Yesu na nufin tara almajiren da suke bin sa. Wannan za'a iya fadin ta baro baro. AT: "duk wanda ba ya sa mutanesu guna ya na sa mutane su guje ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)