ha_tn/luk/11/16.md

970 B

Wasu sun gwadashi

"Wasu mutane sun gwada Yesu," Suna so ya hakikanta cewa ikon sa daga Allah ne.

suka nemi ya nuna masu wata alama daga sama

suka tambaya shi ya bada wata alama daga sama" ko "suna neman ya ba su wata alama daga sama." Hakan ne suke so ya hakekance da cewa ikon sa daga Allah ne.

Dukan mulkin da ya rabu biyu, gaba da kansa ya rushe kenan

"mulkin" a nan an nufin mutane a ciki. wannan za'a fadan ta a wata siffa. AT: "idan mutanen mulki sun yi fada a tsakaninsu, za su hallakar da mulkin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

gida ta rabu gaba da kansa faɗi

A nan "gida" na nufin iyali. AT: idan mutanen iyali suna faɗa da juna, zasu rusa iyalin su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

faɗi

"faɗuwa kasa da rushewa."wannan sifar gidan rushe wa na nufin hallakan iyalin idan su na faɗa da juna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)