ha_tn/luk/11/11.md

1.2 KiB

Wanne uba ne a cikinku ... kifi?

Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya koyar da almajiren sa. za'a iya rubu ta shi kamar bayani. AT: "Ba wani uba ... kifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko idan ya tambaya ... kunama mi shia?

Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya koyar da almajiren sa. za'a iya rubu ta shi kamar bayani. AT: "Kuma baza ka iya ba shi kunama ba idan ya tambayi kwai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kunama

Kunama yana kama da gizogizo, amma ya na da wutsiya da ƙari mia dafi. idan ba a san kunama ba a inda kake, za ka iya juya shi kamar "gizogizo mai dafi" ko "gizogizo mai ƙari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

idan ku mugaye kun sani

"tunda ku mugaye kun sani" ko ko dashi ke kuna da zunubi, kun sani"

Yaya fa ga Ubanku wanda yake cikin sama, za ya ba da Ruhu Mai Tsarki ... shi?"

"yaya tabbacin ka ceaw Uban ka da ke cikin sama zai ba ka Ruhu mai Tsarki ... shi? Yesu kuma ya yi amfani da tambaya domin ya koyar da almajiren sa. za'a iya rubu ta shi kamar bayani. AT: "kana da tabbacin cewa Uban ka da ke sama zai baka Ruhu mai Tsarki ... shi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)