ha_tn/luk/11/09.md

1.1 KiB

tanbaya ... nema ... kwankwasa

Yesu ya ba da wannan umurnin domin ya karkafa almajiren sa su cigaba da addu'a. wasu yaren za su nemi wasu labarai da wannan fi'ili. ku yi amfani da siffa "ku" da ya dace da wannan mahilli. AT: ci gaba da tambayan abin da kake so ... ci gaba da neman abin da kake sa daga Allah ...neme shi ... ci gaba da kwankwasa kofan" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

za'a kuwa baka

wannan za'a iya fadan ta a wata siffa. AT: "Allah zai ba ka shi" ko "za ka same shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwankwasa

Kwankwasa kofa shi ne ka buga na ɗanlokaci domin mutumin da ya ke ciki ya sani cewa ka na tsaye a bakin kofar. za'a iya juya ta kamar yadda mutani al'adun ku suke nuna cewa sun iso, kamar "fito waj" ko "tari" ko "tafi" anan an nufin cewa mutum ya ci gaba da addu'a sai Allah ya amsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za'a kuwa buɗe maka

wannan za'a iya fadan ta a wata siffa. AT: Allah za ya buɗe maka kofar" ko "Allah za ya karɓe ka ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)