ha_tn/luk/11/05.md

1.4 KiB

Wanene a cikinku idan yana da ...abin da zan sa a gaban shi?

Yesu yayi amfani da tambaya domin ya koya wa almajiren sa. AT: "Misali wdaya a cikin ku yana da ...ya sa a gaban shi.' " ko "Misali kana da ... Bin da za ka sa a gaban shi.' " (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ranta mini gurasa uku

"bari in ranci gurasa uku" ko "kaba ni garasa uku zan biya anjima" Mai gidan bashi da wani abincin da zai ba wa bakon.

gaurasa uku

Ana amfani da gurasa amasayin abinci na gaba ɗaya. AT: dayawa suna ɗafa abinci domin a ci" ko "ɗayawa suna ɗafa abinci domin mutum ya ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ya shigo daga tafiya

wannan na nufin bakon ya zo da gidan sa can da nisa. AT: "yana tafiya sai ya shiga gida na" (Dubi; rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

komai a ka sa a gaban shi

"akwai abincin da ya yi a ba shi"

Ban iya tashi ba

"Ba ji dadin tashiwa ba "

Nace maka

Yesu ya wa almajiren sa magana. wannan kalma "kai" jam'i ne. (Dubi; rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ba ka gurasa domin kai ... -nka ...kai ... kana bukata

Yesu yana magana da almajiren sa kamar su ne suke tambayan gurasan. AT: " ka bashi gurasan ka domin shi ne ... nasa... shi shi ke bukata"

domin rashin kunya ka, ka nace da rokonsa

wannan sashin za'a iya ba da lada a fid da isimi "nacewa." AT: " domin ka nace da rashin kunya" ko "domin cigaba da tambaya shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)