ha_tn/luk/11/03.md

940 B

Mahadin maganar:

Yesu ya cigaba da koya wa almajirensa yadda za su yi addu'a.

Kabamu ... ka yafe mana ... kada ka kaimu

wannan wajibi na, amma za'a iya juya shi kamar roko, ba kamar dokoki ba. zai iya da amfani a kara wani bau kamar "in ka yarda" domin kusa a gane. AT: "in ka yarda ka bamu ... inka yar da ka yafe mana ...in ka yarda kada ka kaimu"

abincin yau da kullum

gurasa abinci ne mara sada wadda mutane suke ci kullum.anyi amfani da ita anan a masayin abinci na gaba daya. AT: "abincin da muke bukata kowane rana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Kayafe mana zunuban mu

"Kayafe mana zunuban da muke yi maka" ko "kayafe mana zunuban mu"

kamar yadda muke yafewa

"tunda muma muna yafewa"

wadanda suke mana laifi

"wanda ya yi mana zunubi" ko "wanda yayi mana abin da ba kyau"

Kada ka kai mu wurin jaraba

wannan za;a iya faɗan ta a siffa mai yaƙani. AT: "kadau ke mu daga wurin jaraba"