ha_tn/luk/11/02.md

631 B

Yesu ya ce masu

"Yesu ya cewa almajiren sa"

Uba

Yesu yana umurtan almajiren sa su ɗaukaka sunan Allah Uba da kiran sa kamar "Uba" sa'an da suke addu'a. wannan masayine mai muhimmaci wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

a tsarkake sunanka

" ka sa kowa ya ɗaukaka sunan ka." "Suna ya na nufin dukan mutum. AT: bari dukan jama'a su ɗaukaka ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bari mulkin ka shi zo

Aikin Allah yayi mulki akan kowa anyi magana kamar Allah da kansa. AT: "bari ka zo kayi mulki a kan kowa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)