ha_tn/luk/11/01.md

538 B

Labari na kowa

wannan wata farkon sashi na a labarin. Yesu ya koya wa almajiren sa yadda za su yi addu'a.

Ya faru

wannan sashen maganan anyi amfani da ita anan domin a nuna wata sabuwar sashi na labarin. idan yaren ku tana da wata hanyan yi haka, za'a iya amfani da ita anan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

sa'an da Yesu yake addu'a ... daya daga

zai yiya zama kace Yesu ya gama addu;a kamin almajiren sa suka yi tambaya. AT: "da cewa Yesu yana addu'a a wani wuri. sa'an da ya gama addu'a daya daga "