ha_tn/luk/10/40.md

1016 B

yawan hidimomi

"hidimomi sosai" ko "hidima kuma"

ba ka damu ba ... ni kadai?

Marta ta yi ƙara da cewa Uangiji ya bar Maryamu ta zauna tana sauraron sa kuma ga aiki sosai da zata yi. ta ba wa Ubangiji grima sosai sai ta yi amfani da bai damu da amsa ba domin ta zamar da ƙaran sa mai ladabi. AT: "kamar ba ka damu ba ... ni kadai." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Marta, Marta

Yesu ya nanata sunan Marta domin nauyi AT: "Masoyiya Marta" ko "Ke Marta"

abu daya ne ya zama dole

Yesu ya nuna banbancin abun da Maryamu tana yi da kuma wanda Marta tana yi.zai za ma da taimako a mayar da shi a bun da ba sai an bayana ba. AT: "abun da ya za ma dale shine a saurari koyasuwa na" ko "Sauraron koyasuwana yafi shirya abinci"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda ba za a iya kwace mata ba

Ma'ana mai yuwa 1) "Bazan kwace wannan daman daga wurin ta ba" ko 2) baza ta rasa abin da ta samu daga saurarona ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)