ha_tn/luk/10/31.md

1006 B

Da dama

wannan ba abun da mutum ya shriya bana.

wani firist

wannan nannaga yana gabatar da sabuwar mutum a labarin, amma bai ambatasi da sunaba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

da ya gan shi

"da firist ya gan mutumin da ya jiciwo." Firist mutumin adini ne sosai, masu sauraron suna samanin cewa zai taimaki wanda ya ji ciwo. amma da bai yi ba, wannan magana za'a iya fadan ta kamar "amma da ya gan shi" a kira karsashi akan abin da ba a sammani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sai ya bi ta gefe daya ya wuce

ya nuna da cewa bai taimaki mutumin ba. AT: "bai taimaki mutumin da ya ji ciwo ba amma ya bi ta gefen hanya ya wuce" Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wani Balawi ... ta wani gefe

Balawin ya yi aiki a haikali. yaka mata ya taimaki ɗan'uwansa mutumin bayahude. tunda bai yi ba,zai iya zama da taimako a cewai. AT: Balawi ...ta wani gefe amma bai tai makeshi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)