ha_tn/luk/10/29.md

987 B

Amma malamin, ya na so ya 'yantar da kansa, ya ce

Amma malamin yana so ya yantar da kansa, sai ya ce" ko "Amma yana so ya bayyna kamar a'dali malamin ya ce"

Yesu ya amsa masa ya ce

Yesu ya amsa wa mutumin da wata misali. AT: "A amshe, Yesu ya bashe labarin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)

Wane ne makwobtana?

Mutumin ya na so ya sani wadda ake so ya kaunaci. AT: "Wazan duba ya zama makwobci na in kuma soshe kamar kaina?" ko "wani mutane ne makwobci ci na da zan so su?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wani tabbatatcen mutum

wannan ya kawo sabuwar hali a cikin misalin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

ya fada hannun mafasa, wa

"Mafasa suka zagayashe, wa" ko "wasu mafasa suka hareshe. su"

suka kwace masa dukan abin da ya ke da shi

"karɓi dukan abin da ya ke dashi" ko "sata duk abubuwa shi"

kamar amatacce

wannan na nufin "kusan mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)