ha_tn/luk/10/25.md

1.5 KiB

Mahadin bayanin:

Yesu ya amsa da labari wa malamin yahudawan wanda yake so ya gwada Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)

Duba, akwai wani malami

wannan ya sa mu saurin fahintan wata sabuwar abu da sabuwar mutum a cikin labarin. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-newevent]] da [[rc:///ta/man/translate/writing-participants]])

gwada shi

"tsokana Yesu"

Yaya kake karanta? abin da aka rubuta cikin shari'a?

yesu baya neman labari.yayi amfani da tambayan domin ya koya wa malamin yahudawan. AT: "gaya mini abin da Musa ya rubuta acikin shari'a kuma mene ne ma;anarsa a tunanin ka." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Abin da aka rubuta cikin shari'a?

wannan za'a iya tambaya a wata siffa. AT: " Me Musa ya rubuta a cikin shar'a?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Yaya kake karanta wa?

"Me kuka karata a ciki?" ko "Me ka fahinta kace?"

Zaka kaunaci ... makwabcinka kamar kanka

wannan mutum yana faɗin abin da Musa ya rubuta a shari'a.

da dukan zuciyarka, da dukan ranka da dukan karfinka, da dukan lamirinka

Anan "zuciya" da "ranka" na nufin cikin ran mutum. wannan sashe guda hudun ana aiki da su ma'ana "gabaɗaya" ko "mai himmanci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

makwabcinka kamar kanka

wannan tamka za'a iya faɗan ta ba shaka. AT: "kaunaci makwabcin ka sosai kamar kanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)