ha_tn/luk/10/23.md

1.0 KiB

Sai ya juya gun almajiren ya ce masu asirance

wannan kalman "asirance" ya nuna da cewa she kadai ne da almajiren sa. AT: anjima da ya gan shi da almajiren sa ne kawai, ya juya gunsu ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Masu albarka ne wadanda sukagan abubuwan da kuka gani

wannan mai yuwa ya na nufin ayuka masu kyau da aikin al'ajibi da Yesu ya ke yi. AT: "yadda yake da kyau ga wadanda suke ganin abubuwan da nake yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

amma ba su gani ba

wannan nufin cewa Yesu baya yin wadan nan abubuwa tukunna. AT: " amma domin ba na yin su tukunna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

waddanan abubuwa da kuke ji

wannan mai yuwa na nufin koyassuwan Yesu. AT: "wadan nan abubuwa da kuke ji ina faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

amma basu ji su ba

wannan na nufin cewa Yesu ba ya yin koyassuwa. AT: "amma baku jin su domin ban farayin koyassuwa ba tukunna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)